Surar tana karantar da halayen rayuwar mutun a cikin duniya tareda abokan zama a kowane matsayi da sauransu
1- Tambatoyoyi a kan azumin sofaffi da hukuncin munafurci , da hukuncin shan taba , da sauransu . 2- Hukuncin sallah bayan da bidi a , da hukuncin zuwa kasuwa ga mace ,da kuma...
Malan yayi bayanine akan wasu shubha da wasu suke kafa dalili dasu wajan ayyukan bidi a da sauransu da kuma amsa akan wa ainnan dalilai da ma anoninsu na gaskiya da kuma...
Malan yayibayanine akan yima allah bauta da kuma yarda da kaddara da hukumcin kafirtarda mutane da qaidodinta ,dakuma bayani akan azabar kabari da lahira ,da hukumcin karantawa...
Yayi Magana ne akan wasu siffofin 99 da maza kesu ga mata , wan da yakamaci kowace mace musulma ta sansu da sauransu
addancikashewarrayuwarmusulmi.wajanallah da kumahukumcinwandayakasherai ...
dadaraja ta sahabainaannabisannanwayesahabisahabi shine wandayayiabukata da annabiyayiimanidashiharmutuwakumawajibinemusulmiyasandarajasuyagirmamasudayimusuadu a...
malan yayi bayani aqidan muhammed bin abdul wahhab shine aqidan ahlussunnah wal jama a da sahabban manzon allah da magabata musulmai na gari nayin i mani da allah da mala iku da...
Ya bayyana hukuncin saayi da kuma takaitaccan tarihinsa da yadda ake yinsa, da kuma zikiran da ake yi a cikinsa.
Malan yayi bayanine akan mahimmancin surar da faidodin godewa ma allah dakuma cewa shiriya yana hannun allah ne shikadai da kuma bayyana wasu kura kuran da wasu kefadawa acikinsu...